Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:01
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of ISA:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48  49  50  51  52  53  54  55  56  57  58  59  60  61  62  63  64  65  66 


ISA 57:1     Alignment score: 0.27 → 0.282
The righteous perish , but no one considers it , and the people of covenant faithfulness are gathered away , but no one understands
that the righteous is gathered away from the evil .
Adali ya hallaka , babu wanda ya kula , kuma mutanen amintaccen alƙawari sun taru a can , amma ba wanda ya gane cewa an ɗauke mai adalici ne daga mugunta .


ISA 57:2     Alignment score: 0.489
He enters into peace ; they rest in their beds , those who walk in their uprightness .
Ya shiga cikin salama ; suna hutawa a cikin gadajensu , waɗanda ke tafiya a cikin kamilcinsu
ISA 57:3     Alignment score: 0.214 → 0.25
But come here , you sons of the sorceress , children of the adulterer and the woman who has prostituted herself .
Amma ku zo nan , ku ' ya'yan masu sihiri , ' ya'yan mazinaciya
da matar da ta karuwantar da kanta . Wane ne kuke yi masa ba'a da murna ?
ISA 57:4     Alignment score: 0.091 → 0.082
Whom are you merrily mocking ? Against whom are you opening the mouth and sticking out the tongue ? Are you not children of rebellion , children of deceit ?
Gãba da wa kuke buɗe bakunanku kuke gwalo ? Ku ba ' ya'yan tayarwa ba ne , ' ya'yan zamba ?
ISA 57:5     Alignment score: 0.292 → 0.293
You heat yourselves up sleeping together under the oaks , under every green tree , you who kill your children in the dry riverbeds , under the rocky
overhangs .
Kuna ɗuma kanku ku da kuke kwance tare ƙarƙashin itacen rimi , ƙarƙashin kowanne koren itace , ku dake kashe ' ya'yanku a cikin rafuffukan da suka ƙone da ƙarƙashin duwatsu masu maratayi
ISA 57:6     Alignment score: 0.256 → 0.256
Among the smooth things of the river valley are the things that have been assigned to you . They are the object of your devotion . You pour out your drink offering to them and raise up a grain offering . In these things should I take
pleasure ?
A cikin abubuwa masu laushi na rafin gangare su ne aka ba ku . Wato kayan ibadarku . Kun zuba ruwan baikon abin sha gare su kuka kuma ɗaga baikon hatsi . A waɗannan abubuwan ne ya kamata in ji daɗi ?
ISA 57:7     Alignment score: 0.309
You prepared your bed on a high mountain ; you also went up there to offer sacrifices .
Kun shirya gadonku a ƙwanƙwolin tsauni ; kun kuma tafi sama can domin ku miƙa hadayu .
ISA 57:8     Alignment score: 0.2 → 0.231
Behind the door and the doorposts you set up your symbols ; you deserted me , made yourselves naked , and went up ; you made your bed wide . You made a covenant with them ; you loved their beds ; you saw their private parts .
A bayan ƙofa
da ƙyaurayen kuka shirya alamunku ; kun yashe ni , kun yi wa kanku tsiraici , sai kuka haura sama ; kuka yi gadonku da faɗi . Kuka yi yerjejeniya da su ; kuka ƙaunaci gadajensu ; kuka ga tsiraicinsu .
ISA 57:9     Alignment score: 0.359
You went to Molech with oil ; you multiplied perfumes . You send
your ambassadors far away ; you went down to Sheol .
Kun tafi wurin Molek da mai ; kun ruɓanɓanya turare . Kun aika jakadunku nesa ; kun gangara zuwa Lahira .
ISA 57:10     Alignment score: 0.316
You were tired from your long journey , but you never said , " It is hopeless . " You found life in your hand ; therefore you did not weaken .
Kun gaji saboda doguwar tafiyarku , amma ba ku taɓa cewa , " babu bege ba . " Kun sami rai a hannuwanku
; saboda haka ba ku karaya ba .
ISA 57:11     Alignment score: 0.163 → 0.169
" Whom are you worried about ? Whom do you fear so much that has caused you to act so deceitfully
, so much that you would not remember me or think about me ? Because I was silent for so long , you are no longer afraid of me .
Wane ne kuke damuwa dominsa ? Wane ne kuke jin tsoronsa da yawa har ya sa kuka aikata abin ruɗi , harma kun manta da ni ko ku yi tunani akai na ? Saboda na yi shiru na dogon lokaci , harma yanzu kun dena jin tsoro na .
ISA 57:12     Alignment score: 0.357 → 0.398
I will proclaim all your righteous acts and tell all that you have done , but they will not help you .
Zan sanar da dukkan ayyukan adalcinku
in kuma faɗi dukkan abin da kuka yi , amma ba za su taimake ku ba .
ISA 57:13     Alignment score: 0.305 → 0.309
When you cry out , let your collection of idols rescue you . Instead the wind will carry them all away , a breath will carry them all away . Yet he who takes refuge in me will inherit the land and will take
possession of my holy mountain .
Sa ' ad ' da kuka yi kũka , bari tarin gumakanku su ' yantar daku . Maimakon haka iska za ta ɗauke su dukka , wani numfashi zai ɗauke su dukka . Duk da haka wanda ya yi mafaka a cikina zai gaje ƙasar ya kuma mallaki tsarkakken tsaunina .
ISA 57:14     Alignment score: 0.309
He will say , ' Build
, build ! Clear a way ! Remove all the stumbling blocks from the path of my people ! ' "
Zai ce , ' Gina , gina ! A shãre hanya ! Cire dukkan abin sa tuntuɓe a hanyar mutanena ! ' "
ISA 57:15     Alignment score: 0.303 → 0.315
For this
is what the high and elevated One says , who lives eternally , whose name is holy , " I live in the exalted and holy place , with him also that is of a crushed and humble spirit , to revive the spirit of the humble ones , and to revive the heart of the contrite ones .
Gama ga abin da mai girma maɗaukaki Kaɗai yace , wanda ke zaune har abada , wanda sunansa tsarki ne , " Ina zaune a maɗaukakin wuri mai tsarki , tare da shi kuma mai karyayye da ƙasƙantaccen ruhu , in falkar da ruhun masu ƙasƙantar da kai , in farkar da zuciyar masu tawali'u .
ISA 57:16     Alignment score: 0.394
For I will not accuse forever , nor will I be angry
forever , for then man 's spirit would faint before me , the lives that I have made .
Gama ba zan yi zargi har abada ba , ko in yi fushi har abada ba , domin ruhun mutum zai some a gabana , rayyukan dana halitta ,
ISA 57:17     Alignment score: 0.405 → 0.405
Because of the sin of his violent gain , I was angry
, and I punished him ; I hid my face and was angry , but he went backward in the way of his heart .
Saboda da zunubinsa na ribar ƙwãce , Na yi fushi , Na kuma hukunta shi ; Na ɓoye fuskata na kuma yi fushi , amma ya koma da baya cikin hanyar zuciyarsa .
ISA 57:18     Alignment score: 0.395 → 0.411
I have seen his ways , but I will heal him . I will lead him and comfort and console those who mourn for him ,
Na ga hanyoyinsa , amma zan warkar da shi . Zan jagorance
shi in kuma ta'azantar da shi in kuma ƙarfafa waɗanda ke makoki dominsa ,
ISA 57:19     Alignment score: 0.511
and I create the fruit of the lips . Peace , peace , to those who are far off and to those
who are near says Yahweh I will heal them .
kuma ni na hallici diyan lebuna . Salama , salama , ga waɗanda ke nesa da na kusa - inji Yahweh - Zan warkar da su .
ISA 57:20     Alignment score: 0.414 → 0.391
But the wicked are like the tossing sea , which can not rest , and its waters churn up mire and mud .
Amma miyagu suna kama
da haukan teku , wanda ba zai huta ba , kuma ruwayen suna amayar da taɓo da laka .
ISA 57:21     Alignment score: 0.562
There is no peace for the wicked one says God . "
Babu salama domin mugu - inji Allah . "
ISA 57     Average alignment score: 0.312 for 21 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of ISA:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48  49  50  51  52  53  54  55  56  57  58  59  60  61  62  63  64  65  66