Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:01
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of ISA:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48  49  50  51  52  53  54  55  56  57  58  59  60  61  62  63  64  65  66 


ISA 41:1     Alignment score: 0.27 → 0.265
" Listen before me in silence , you coastlands ; let the nations renew their strength ; let them come
near and speak ; let us come near together to argue a dispute .
" Ku yi shiru ku kasa kunne gare ni , ku manisantan ƙasashe ; bari ƙasashe su sabunta ƙarfinsu ; bari su matso kusa su yi magana ; bari mu taru ga yin jayayya a kan saɓanin .


ISA 41:2     Alignment score: 0.236 → 0.252
Who has stirred up one from the east , calling him in righteousness to his service ? He hands nations over to him and helps him subdue kings . He turns them to dust with his sword , like windblown stubble with his bow .
Wane ne wannan da ya motso wani daga gabas , ana kiransa cikin adalci ga aikinsa
? Ya bada ƙasashe a gare shi ya kuma taimaka masa har ya yi nasara a kan sarakuna . Ya maida su ƙura da takobinsa , kamar ciyawar da iska ta hure da bakansa .
ISA 41:3     Alignment score: 0.162
He pursues them and passes
by safely , by a swift path that his feet scarcely touch .
Yana biye da su har ma ya wuce lafiya , da sauri ƙwarai da ƙyar ƙafarsa take taɓa ƙasa .
ISA 41:4     Alignment score: 0.299 → 0.313
Who has performed and accomplished these deeds ? Who has summoned the generations from the beginning ? I , Yahweh , the first , and with the last ones , I am he .
Wane ne yasa wannan ya faru kuma su wane ne suka
yi waɗannan ayyuka ? Wane ne ya kirawo tsararraki tun daga farko ? Ni , Yahweh , na farko , da na ƙarshe , Ni ne shi .
ISA 41:5     Alignment score: 0.291
The isles have seen and are afraid ; the ends of the earth tremble ; they approach and come .
Tsibirai sun gani kuma sun ji tsoro ; ƙarshen duniya ta girgiza ; sun nufo har sun zo .
ISA 41:6     Alignment score: 0.209 → 0.235
Everyone helps his neighbor , and every one says to one another , ' Be encouraged . '
Kowanne ya taimaki makwabcinsa , kowanne kuma ya cewa ɗayan , ' Yi ƙarfin
hali . '
ISA 41:7     Alignment score: 0.235 → 0.236
So the carpenter encourages the goldsmith , and he who works with the hammer encourages him who works with an anvil , saying of the welding , ' It is good . ' They fasten it with nails so it will not topple over .
Masassaki yana ƙarfafa maƙerin zinariya , kuma wanda ya ke aiki da guduma
yana ƙarfafa shi wanda ya ke aiki da tubalin ƙarfe , haka nan ya ke cewa mai walda , yana da kyau . ' Suna buga ƙusoshi masu ƙarfi domin kada su tuntsure ,
ISA 41:8     Alignment score: 0.629
But you , Israel , my servant , Jacob whom I have chosen , the offspring of Abraham my friend ,
Amma kai , Isra'ila , bawana
, Yakubu wanda na zaba , zuriyar Ibrahim abokina ,
ISA 41:9     Alignment score: 0.352
you whom I am bringing back from the ends of the earth , and whom I called from the far away places , and to whom I said , ' You are my servant ; ' I have chosen you and not rejected you .
kai wanda na kawo ka daga maƙurar duniya , kuma wanda na kira daga wurare masu nisa , wanda na ce , ' kai ne bawana
, ' Na zaɓe ka ban kuma ƙi ka ba .
ISA 41:10     Alignment score: 0.332 → 0.336
Do not fear , for I am with you . Do not be anxious , for I am your God . I will strengthen you , and I will help you , and I will uphold you with my righteous right hand .
Kada ka ji tsoro , ina tare da kai . Kada ka damu da komai
, ni ne Allahnka . Zan ƙarfafa ka , zan kuma taimake ka , zan tallafe ka da hannunna na dama mai adalci .
ISA 41:11     Alignment score: 0.292 → 0.297
See , they will be ashamed and disgraced , all who have been angry
with you ; they will be as nothing and will perish , those who oppose you .
Duba , za su ji kunya da ƙasƙanci , dukkan su da suke fushi da kai ; za su zama ba komai ba za su kuma lalace , waɗannan da suke gãba da kai .
ISA 41:12     Alignment score: 0.225 → 0.227
You will seek and will not find
those who contended with you ; those who warred against you will be like nothing , absolutely nothing .
Za ka neme su amma ba za ku same su ba ; wato waɗanda suke gãba da kai ; za su zama kamar ba komai ba , ba bu shakka za su zama ba komai ba .
ISA 41:13     Alignment score: 0.347 → 0.351
For I , Yahweh your God , will hold your right hand , saying to you , ' Do not fear ; I am helping you . '
Gama Ni , Yahweh Allahnku , zan riƙe ka da hannun dama , ina faɗi maka , ' Ka da ka ji tsoro ; ina taimakonka . '
ISA 41:14     Alignment score: 0.699 → 0.7
Do not fear , Jacob you worm , and you men of Israel ; I will help you this is Yahweh 's declaration , your Redeemer , the Holy One of Israel .
Kada ka ji tsoro , kai tsutsa Yakubu , da ku mutanen Isra'ila ; zan taimake
ku - wannan furcin Yahweh ne , mai fansarku , Mai Tsarki na Isra'ila .
ISA 41:15     Alignment score: 0.237 → 0.264
Look , I am making you like a sharp threshing sledge , new and two - edged ; you will thresh the mountains and crush them ; you will make the hills like chaff .
Duba , zan sa ku zama kamar ceburin sussuka mai kaifi , sabo mai baki biyu ; za ku sussuke tsaunuka ku lalatar da su ; za ku niƙe tuddai kamar ƙaiƙayi .
ISA 41:16     Alignment score: 0.392 → 0.401
You will winnow them , and the wind will carry them away ; the wind will scatter them . You will rejoice in Yahweh , you will rejoice in the Holy One of Israel .
Za ku sheƙesu , iska kuma zata hure su ; iska kuma zata warwatsa
su . Za ku yi murna cikin Yahweh , za ku yi murna a cikin Mai Tsarki na Israi'la .
ISA 41:17     Alignment score: 0.395
The oppressed and needy look for water , but there is none , and their tongues are parched for thirst
; I , Yahweh , will respond to their prayers ; I , the God of Israel , will not forsake them .
Waɗanda ake takurawa da mabuƙata za su nemi ruwa , amma ba bu , harsunansu za su bushe da ƙishi ; Ni Yahweh , zan amsa addu'arsu ; Ni Allah na Isra'ila , ba zan yashe su ba .
ISA 41:18     Alignment score: 0.341
I will make streams to flow down the slopes , and springs in the middle of the valleys ; I will make the desert into a pool of water , and the dry land into springs of water .
Zan sa kogunan ruwa su yi gudu daga gangare , maɓuɓɓugan ruwa su yi gudu a tsakiyar kwarurruka ; zan sa hamada ta zama kududdufan ruwa , busasshiyar ƙasa
kuma ta zama maɓuɓɓugan ruwa .
ISA 41:19     Alignment score: 0.29 → 0.292
In the wilderness I will set the cedar , the acacia , and the myrtle , and the olive tree . I will set the cypress in the desert plain , with the pines and the cypress box trees .
Zan sa itatuwan sida , da gawo su tsiro a jeji , da itacen ci - zaƙi , da itacen zaitun . Zan dasa siferas
a hamada , tare da marke da wuraren renon itacen siferas .
ISA 41:20     Alignment score: 0.39
I will do this so that the people may see , recognize , and understand together , that the hand of Yahweh has done this , that the Holy One of Israel has created it .
Zan yi wannan domin mutane su gani , su sani , su kuma fahimta tare
, hannun Yahweh ya yi wannan , Mai Tsarki na Isra'ila ya halitta shi .
ISA 41:21     Alignment score: 0.389
" Present your case , " says Yahweh , " present your best arguments for your idols , " says the King of Jacob .
" Faɗi maganarka , " Inji Yahweh , " Faɗi jayayyarka
mai kyau don gumakunka , " inji Sarkin Yakubu .
ISA 41:22     Alignment score: 0.265 → 0.298
Let them bring us their own arguments ; have them come forward and declare to us what will happen , so we may know these things well . Have them tell us of earlier predictive declarations , so we can reflect on them and know how they were fulfilled .
Bari ku kawo ma na jayayyarku
; ku zo ga ba ku furta ma na abin da da zai faru , saboda mu san waɗannan abubuwa sosai . Ku sa su faɗa mana yadda furcin za su zama , domin mu yi tunani a kansu mu kuma san yadda su ka cika .
ISA 41:23     Alignment score: 0.254
Tell things about the future , that we may know if you are gods ; do something good or evil , that we may be frightened and impressed .
Ku faɗa game da abubuwan da za su faru nan ga ba , domin mu san ko ku alloli ne ; ku yi wani abu mai kyau ko bala'i , ko ma cika
da jin tsoro ya kuma burgemu .
ISA 41:24     Alignment score: 0.159
See , you idols are nothing and your deeds are nothing ; the one who chooses
you is detestable .
Ku duba , ku allolin wofi ne kuma ayyukan kuma na wofi ne ; wanda ya zaɓe ku ma abin ƙyama ne .
ISA 41:25     Alignment score: 0.4 → 0.399
I have raised up one from the north , and he comes ; from the sun 's rising I summon him who calls on my name , and he will trample the rulers like mud , like a potter who is treading on the clay .
Na ta da wani daga arewa , kuma ya zo ; daga fitowar rana na kira shi wanda ya yi kira bisa sunana , wanda zai tattake masu mulki kamar laka , kamar yadda maginin tukwane ya ke tattake yumɓu .
ISA 41:26     Alignment score: 0.264 → 0.268
Who announced this from the beginning , that we might know ? Before this time , that we may say , " He is right " ? Indeed none of them decreed it , yes , none heard you say anything .
Wa ne ne ya faɗa ma na wannan tun daga farko , ko ma sani ? Kafin wannan lokaci , ko mu ce , " Ya yi dai - dai " ? Babu ɗayansu da ya yi dokar
haka , i , ba kuwa wanda ya ji kuna faɗar wani abu .
ISA 41:27     Alignment score: 0.477 → 0.478
I first said to Zion , " Look here they are ; " I sent a herald to Jerusalem .
Ni ne na farko da na ce da Sihiyona , " Duba ga su a nan ; " Na aika manzo zuwa Urshalima
.
ISA 41:28     Alignment score: 0.273
When I look , there is no one , not one among them who can give
good advice , who , when I ask , can answer a word .
Sa ' ad da na duba , ba bu wani , ko ma a cikinsu wanda zai ba da shawara mai kyau , wanda idan Na yi tambaya , zai iya amsawa da magana .
ISA 41:29     Alignment score: 0.286 → 0.284
Look , all of them are nothing , and their deeds are nothing ; their cast metal figures are wind and emptiness .
Duba , dukkansu a wofi su ke , ayyukansu
na wofi ne ; zubin siffofinsu na ƙarfe adadin iska su ke , wofi ne kuma .
ISA 41     Average alignment score: 0.326 for 29 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of ISA:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48  49  50  51  52  53  54  55  56  57  58  59  60  61  62  63  64  65  66