Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:01
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of ISA:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48  49  50  51  52  53  54  55  56  57  58  59  60  61  62  63  64  65  66 


ISA 10:1     Alignment score: 0.107
Woe to those who enact unjust laws and write unfair decrees .
Kaitonsu waɗanda ke zartar da hukuncin zalunci suke
rubuta umarnan rashin gaskiya .


ISA 10:2     Alignment score: 0.272
They deprive the needy of justice , rob the poor of my people of their rights , plunder widows , and make the fatherless their prey !
Suna hana wa mabuƙata adalci , mutanena suna yi masu ƙwace su hana masu haƙƙinsu , gwamraye sun zama ganimarsu
, sun maida marayu ganimarsu !
ISA 10:3     Alignment score: 0.327
What will you do on judgment day when the destruction comes from far away ? To whom will you flee for help , and where will you leave your wealth ?
Me za kuyi a ranar hukunci lokacin da hallakarwa ke zuwa daga nesa ? wurin wa za ku gudu domin neman taimako , kuma ina za ku bar dukiyarku
?
ISA 10:4     Alignment score: 0.296 → 0.295
Nothing remains , and you crouch among the prisoners or fall among the killed . In all these things , his anger does not subside ; instead , his hand is still stretched out .
Ba abin daya rage , za ku laɓe ƙarƙashin ' yan sarƙa , ko ku faɗi tsakanin kisassu . Cikin dukkan waɗannan abubuwa , fushinsa ba zai sauka
ba ; maimakon haka , har yanzu hannunsa a miƙe ya ke .
ISA 10:5     Alignment score: 0.373 → 0.378
Woe to the Assyrian , the club of my anger , the rod by whom I wield my fury !
Kaiton Asriyen
, kulkin fushina , sandar hannunka a bin harzuƙata ne !
ISA 10:6     Alignment score: 0.277 → 0.295
I send
him against an arrogant nation and against the people who bear my overflowing wrath . I order him to take the spoil , to take the prey , and to trample them like mud in the streets .
Na aike shi gãba da al'umma mai girmankai , gãba da mutane masu ɗauke da ambaliyar fushina . Na umarce shi ya ɗauki ɓãtattu , ya kwashi ganima , ya tattake su kamar laka cikin tituna .
ISA 10:7     Alignment score: 0.266 → 0.267
But this is not what he intends , nor does he think this way . It is in his heart to destroy and eliminate many nations .
Amma ba haka ya ke nufi ba , bai kuma yi tunanin haka ba . Amma shi a cikin zuciyarsa ne ya kawar da al'umma
masu yawa .
ISA 10:8     Alignment score: 0.275
For he says , " Are not all my princes kings ?
Gama ya ce , " Shugabannina
ba sarakuna ba ne dukkansu ?
ISA 10:9     Alignment score: 0.805
Is not Kalno like Carchemish ? Is not Hamath like Arpad ? Is not Samaria like Damascus ?
Kalno ba kamar Karkemish ba ce ? Hamat ba kamar Arfad ba ce ? Samariya ba kamar Damaskus ba ce ?
ISA 10:10     Alignment score: 0.37 → 0.392
As my hand has overcome idolatrous
kingdoms , whose carved figures were greater than those of Jerusalem and Samaria ,
Kamar yadda hannuna ya yi nasara da mulkokin tsafi , wanda ƙerarrun gumakansu sun fi na Yerusalem da Samariya ,
ISA 10:11     Alignment score: 0.435
just as I did to Samaria and her worthless idols , will I not also do the same to Jerusalem and to her idols ? "
kamar yadda na yi da Samariya da gumakanta marasa amfani , ba zan yi irin wannan kuma ga Yerusalem da gumakanta ba ? "
ISA 10:12     Alignment score: 0.416 → 0.42
When the Lord has finished his work on Mount Zion and on Jerusalem , I will punish the speech
of the arrogant heart of the king of Assyria and his prideful looks .
Sa ' ad da Ubangiji ya gama aikin sa akan Tsaunin Sihiyona da bisa Yerusalem , zan hukunta jawabin faɗin ran sarkin Asiriya da homarsa .
ISA 10:13     Alignment score: 0.32
For he says , " By my strength and by my wisdom I acted . I have understanding , and I have removed the boundaries of the peoples . I have stolen their treasures , and like a bull I have brought down the inhabitants .
Domin yace , " Da karfina
da hikimata Na yi aiki . Ina da fahimta , na kuma kawas da iyakoki na mutane . Na sace taskokin su , kamar na nakasadda mazauna nan wurin .
ISA 10:14     Alignment score: 0.172 → 0.176
My hand has seized , as from a nest , the wealth of nations , and as one gathers abandoned eggs , I gathered all the earth . None fluttered their wings or opened their mouth or chirped . "
Hannuna ya tsaya
, kamar sheƙa , dukiyar dangogi , kuma kamar wanda ya tattara ƙwan da aka ƙyale . Na tattaro dukkan duniya . Ba bu wanda ya motsa fiffike , ko ya buɗe baki balle suyi ƙara . "
ISA 10:15     Alignment score: 0.214 → 0.219
Will the ax boast about itself against the one who wields it ? Will the saw praise itself more than the one who cuts with it ? It is as if a rod could lift up those
who raise it , or as if a wooden club could lift up a person .
Ko gatari zai iya yiwa mai sara da shi alfahari ? ko zarto zai iya ɗaukaka kansa bisa wanda ya ke yanka da shi ? sai kace sanda zata iya ɗaga mai ɗaukar ta , ko kuma kulkin katako zai ɗaga mutum .
ISA 10:16     Alignment score: 0.374 → 0.396
Therefore the Lord Yahweh of hosts will send
emaciation among his elite warriors ; and under his glory there will be kindled a burning like fire .
Domin haka Yahweh mai runduna zai aiko da ramewa cikin jarumawansa ; ƙarƙashin ɗaukakarsa kuma za a kunna ƙonewa kamar wuta .
ISA 10:17     Alignment score: 0.436
The light of Israel will become a fire , and his Holy One a flame ; it will burn and devour his thorns and briers in one day .
Hasken Isra'ila kuma zai zama wuta , Mai Tsarkin nasa kuma harshen wuta , za ya ƙone
ƙayayuwa da sarƙaƙƙiya ya cinye su rana ɗaya .
ISA 10:18     Alignment score: 0.226 → 0.237
Yahweh will consume the glory of his forest and of his fruitful land , both soul and body ; it will be like when a sick man 's life wastes away .
Yahweh kuma zai cinye darajar kurminsa da gonarsa mai albarka , rai duk da jiki ; zai zama kamar lokacin da ran marar lafiya ya suma
.
ISA 10:19     Alignment score: 0.249 → 0.248
The remnant of the trees of his forest will be so few , that a child could count them .
Sauran itatuwan kurmin za su zama ' yan kaɗan , ƙaramin yaro zai iya ƙirga su .
ISA 10:20     Alignment score: 0.477
On that day , the remnant of Israel , the family of Jacob that has escaped , will no longer rely on the one who defeated them , but will indeed depend on Yahweh , the Holy One of Israel .
A wannan rana , ringin Isra'ila , da iyalin Yakubu waɗanda suka
tsira , ba za su dogara ga wanda ya ci nasara da su ba , amma lallai za su dogara ga Yahweh , MaiTsarkin nan na Isra'ila .
ISA 10:21     Alignment score: 0.378
A remnant of Jacob will return to the mighty God .
Ringi na Yakubu za su juya
zuwa ga Allah mai iko .
ISA 10:22     Alignment score: 0.295 → 0.307
For though your people , Israel , are like the sand of the seashore , only a remnant of them will return . Destruction is decreed , as overflowing righteousness demands .
Ko da shike mutanenka , Isra'ila , suna kama
da yashin teku , sai ringi daga cikin su za su komo . An zartar da dokar Hallakarwa , kamar yadda adalci mai malalowa ya wajabta .
ISA 10:23     Alignment score: 0.297 → 0.298
For the Lord Yahweh of hosts , is about to carry out the destruction determined throughout the land .
Gama Yahweh mai runduna , daf ya ke da hallakar
da dukkan ƙasar kamar yadda ya ayyana .
ISA 10:24     Alignment score: 0.458 → 0.458
Therefore the Lord Yahweh of hosts says , " My people who live in Zion , do not fear the Assyrian . He will strike
you with the rod and raise his staff against you , as the Egyptians did .
Domin wannan Ubangiji Yahweh mai runduna yace , " Mutanena da suke zaune cikin Sihiyona , kada ku ji tsoron Asiriyen . Zai buge ku da sanda ya ɗaga kerensa ga bada ku , kamar yadda Masarawa suka yi .
ISA 10:25     Alignment score: 0.257
Do not fear him , for in a very short time my anger against you will end , and my anger will lead to his destruction . "
" Kada ku ji tsoron sa , gama a cikin ɗan lokaci kaɗan fushina
a kanku zai ƙare , fushi na zai kai ga hallakarwarsa . "
ISA 10:26     Alignment score: 0.426
Then Yahweh of hosts will wield a whip against them , as when he defeated Midian at the rock
of Oreb . He will raise his rod over the sea and lift it up as he did in Egypt .
Daga nan Yahweh mai runduna zai tayar da bulala akansu , kamar yadda ya fatattaki Midiyan a Tsaunin Oreb . Zai ɗaga sandarsa bisa teku ya ɗaga ta sama kamar yadda ya yi a Masar .
ISA 10:27     Alignment score: 0.242 → 0.258
On that day , his burden is lifted from your shoulder and his yoke from off your neck , and the yoke will be destroyed because of fatness .
A wannan rana , nauyin kayansa an ɗauke shi daga kafaɗarki kuma karkiyarsa an ɗauke
daga wuyanki , kuma karkiyarki zata lalace saboda ƙibar .
ISA 10:28     Alignment score: 0.345 → 0.345
The enemy has come to Aiath and has passed through Migron ; at Michmash he has stored his provisions .
Maƙiyi ya zo Ayiyat ya ratsa ta Migron ; a Mikmash ya ajiye abubuwan daya tanada
.
ISA 10:29     Alignment score: 0.372 → 0.599
They have crossed over the pass and they lodge at Geba . Ramah trembles and Gibeah of Saul has fled .
Sun ƙetare suka
sauka a Geba . Rema tana rawar jiki Gibiya ta Saul kuma ta gudu .
ISA 10:30     Alignment score: 0.459 → 0.464
Cry aloud
, daughter of Gallim ! Give attention , Laishah ! You poor Anathoth !
Ki yi kuka da ƙarfi , ɗiyar Galim ! ki saurara , Laisha ! ke talautattar Anatot !
ISA 10:31     Alignment score: 0.415
Madmenah is fleeing , and the inhabitants of Gebim run for safety .
Madmena tana gudu , mazaunan Gebim sun gudu domin su ɓuya
.
ISA 10:32     Alignment score: 0.484
This very day he will halt at Nob and shake his fist at the mountain of the daughter of Zion , the hill of Jerusalem .
A wannan rana zai sauka
a Nob zai girgiza damtsensa a tsaunin ɗiyar Sihiyona , tudun Yerusalem .
ISA 10:33     Alignment score: 0.309 → 0.311
Behold , the Lord Yahweh of hosts will lop off the boughs with a terrifying crash ; the tallest trees will be cut down , and the lofty will be brought low .
Duba , Ubangiji Yahweh mai runduna zai sassare rassa da ban razana ; itatuwan da suka
fi tsawo za'a sare su , maɗaukaka kuma za'a ƙasƙantar dasu .
ISA 10:34     Alignment score: 0.317 → 0.318
He will chop down the thickets of the forest with an ax , and Lebanon in his majesty will fall .
Za ya sassare kuramen
jeji da gatari , Lebanon kuma cikin ɗaukakarsa zata faɗi .
ISA 10     Average alignment score: 0.348 for 34 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of ISA:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48  49  50  51  52  53  54  55  56  57  58  59  60  61  62  63  64  65  66