Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:01
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of ISA:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48  49  50  51  52  53  54  55  56  57  58  59  60  61  62  63  64  65  66 


ISA 14:1     Alignment score: 0.444 → 0.471
Yahweh will have compassion on Jacob ; he will again choose
Israel and restore them into their own land . Foreigners will join with them and attach themselves to the house of Jacob .
Yahweh zai ji tausayin Yakubu ; zai sake zãɓen Isra'ila ya sake dawo da su cikin ƙasarsu , bãƙi za su haɗa kai da su , za su haɗa kansu da gidan Yakubu .


ISA 14:2     Alignment score: 0.321 → 0.321
The nations will bring them to their own place . Then the house of Israel will take them in the land of Yahweh as male and female servants . They will take
captive those who had captured them , and they will rule over their oppressors .
Al'ummai za su ɗauke su su kai su garinsu . Gidan Isra'ila zai ɗauke su ya kai su ƙasar Yahweh a matsayi bayi maza da mata . Za su bautadda waɗanda suka kwashe a , za su yi mulkin waɗanda suka ƙuntata masu .
ISA 14:3     Alignment score: 0.278 → 0.294
On the day that Yahweh gives you rest from your suffering and anguish , and from the hard labor which you were required to perform ,
A wannan rana Yahweh ya ba ku hutu
daga baƙinciki da wahalarku kuma daga aiki mai wahala wanda aka sa ku yi ,
ISA 14:4     Alignment score: 0.371 → 0.37
you will sing this taunt song
against the king of Babylon , " How the oppressor has come to an end , the proud fury ended !
za ku raira wannan waƙar ta habaici gãba da sarkin Babila , " Yadda ƙarshen mai azabtarwa ya zo , fushin masu girmankai ya ƙare !
ISA 14:5     Alignment score: 0.308
Yahweh has broken the staff of the wicked , the scepter of those
rulers ,
Yahweh ya karya sandar mugu , ikon masu mulkin nan ,
ISA 14:6     Alignment score: 0.215
that struck the peoples in wrath with unceasing blows , that ruled the nations in anger , with an attack that was unrestrained .
wanda ya bugi
mutane cikin fushi da naushi kowanne lokaci , ya mallaki al'ummai da fushi , da harin da ba mai hanawa .
ISA 14:7     Alignment score: 0.314
The whole earth is at rest and is quiet ; they begin
celebrating with singing .
Dukkan duniya tana zaune cikin hutu kuma shiru ; sun fara biki da raira waƙa .
ISA 14:8     Alignment score: 0.301 → 0.31
Even the cypress trees rejoice over you with the cedars of Lebanon ; they say , ' Since you are laid low , no woodcutter comes up to cut us down . '
Har itatuwan sayfres
suna murna da kai tare da Sidas na Lebanon ; suka ce , ' Tunda aka ƙasƙantar da kai , ba bu wani mai saran itace da ya zo ya sare mu ƙasa . '
ISA 14:9     Alignment score: 0.389 → 0.403
Sheol below is eager to meet you when you go there . It arouses the dead for you , all the kings of the earth , making them rise up from their thrones , all the kings of the nations .
Lahira daga ƙasa
na marmarin saduwa da kai idan ka je can . Ta tayar da mattatu domin ka , dukkan sarakunan duniya an sa sun tashi daga kursiyinsu , dukkan sarakunan al'ummai .
ISA 14:10     Alignment score: 0.249
They all will speak
and say to you , ' You have become as weak as us . You have become like us .
Dukkansu za su yi magana su ce maka , ' Ka zama marar ƙarfi kamar mu .
ISA 14:11     Alignment score: 0.263
Your pomp has been brought down to Sheol with the sound of your string instruments . Maggots are spread under you , and worms cover you . '
Ka zama irin mu . An yi ƙasa da alfarmarka har Lahira duk da ƙarar amon tamburanka . An shimfiɗa tsutsotsi ƙarƙashinka , tsutsotsi sun rufe ka . '
ISA 14:12     Alignment score: 0.324 → 0.325
How you are fallen from heaven , daystar , son of the morning ! How you are cut down to the ground , you who conquered the nations !
Yadda ka faɗo daga sama , tauraron
rana , ɗan asubahi ! Yadda aka sãre ka ƙasa , kai wanda kayi nasara da al'ummai !
ISA 14:13     Alignment score: 0.414 → 0.426
You had said in your heart , ' I will ascend into heaven , I will exalt my throne above the stars of God , and I will sit on the mount of assembly , in the far reaches of the north .
Sai ka ce a cikin zuciyarka , ' Zan hau cikin sama , Zan ɗaukaka kursiyina
bisan taurarin Allah , zan zauna bisa tsaunin taruwar jama'a , cikin ƙarshen arewa .
ISA 14:14     Alignment score: 0.285 → 0.328
I will ascend above the heights of the clouds ; I will make myself like the Most High God . '
Zan hau can bisa maɗaukakan gajimarai
; Zan maida kaina kamar Allah Mai Iko . '
ISA 14:15     Alignment score: 0.388 → 0.416
Yet you are now brought down to Sheol , to the depths of the pit .
Yanzu angangaradda kai zuwa Lahira , zuwa ƙarshen rami .
ISA 14:16     Alignment score: 0.254 → 0.266
Those who see you will gaze at you and they will pay attention to you . They will say , ' Is this
the man who made the earth tremble , who shook kingdoms ,
Waɗanda suka ganka za su zuba maka ido kuma za su saurare ka . Za su ce , ' Ko shi ne mutumin da ya sa duniya ta yi rawa , wanda ya girgiza mulkoki ,
ISA 14:17     Alignment score: 0.326
who made the world like a wilderness , who overthrew
its cities and did not let his prisoners go home ? '
wanda ya mai da duniya kamar jeji , wanda ya juyadda biranenta ya kuma hana ' yan yãrinsa komawa gida ? '
ISA 14:18     Alignment score: 0.423 → 0.424
All the kings of the nations , all of them lie down in honor , each one in his own tomb .
Dukkan sarakunan al'ummai , dukkan su cikin daraja suke
kwance , kowannen su cikin kabarinsa .
ISA 14:19     Alignment score: 0.293 → 0.309
But you are cast out of your grave like a branch thrown away . The dead cover you like a garment , those pierced by the sword , who go down to the stones of the pit .
Amma kai an jefar
da kai can waje da kushewarka kamar reshen da a ka jefar . Mattatu sun rufe ka kamar riga , waɗanda a ka sara da takobi , masu gangarowa zuwa ramin duwatsu .
ISA 14:20     Alignment score: 0.239 → 0.249
You will not join them in burial , because you have destroyed your land and killed your people . The offspring of evildoers will never be mentioned again . "
Ba za ka bi su cikin jana'iza ba , saboda ka hallaka
ƙasarka kuma ka kashe mutanenka . Ba za a ƙara ambaton zuriyar masu mugunta ba har abada . "
ISA 14:21     Alignment score: 0.359 → 0.357
Prepare your slaughter for his children , for the iniquity of their ancestors , so they will not rise up and possess the earth and fill
the whole world with cities .
Ka shira yanka domin ' ya'yansa , saboda zunubin kakanninsu , don kada su tashi su mallaki duniya su cika dukkan duniya da birane .
ISA 14:22     Alignment score: 0.568
" I will rise up against them " this is the declaration of Yahweh of hosts . " I will cut off from Babylon name , descendant
, and posterity " this is Yahweh 's declaration .
" Zan tashi in yi gãba da su " - wannan furcin Yahweh mai runduna ne . Zan datse wa Babila sũna , zuriya da tsãra " - wannan furcin Yahweh ne .
ISA 14:23     Alignment score: 0.495 → 0.495
" I will also make her into a possession of owls , and into pools of water , and I will sweep her with the broom of destruction " this is the declaration of Yahweh of hosts .
Zan maishe ta mallakar
mujiyoyi , da kuma tabkunan ruwa , kuma zan share ta tsintsiyar hallakarwa " - wannan shi ne furcin Yahweh mai runduna .
ISA 14:24     Alignment score: 0.362 → 0.363
Yahweh of hosts has sworn , " Surely , as I have intended , so it will come
about ; and as I have purposed , so it will be :
Yahweh mai runduna ya rantse ya ce , " Hakika , kamar yadda na ayyana , haka zai faru ; kamar yadda na shirya haka zai faru :
ISA 14:25     Alignment score: 0.222
I will break the Assyrian in my land , and on my mountains trample him underfoot . Then his yoke will be lifted from off them and his burden from off their shoulder . " Then his yoke will be lifted from off them and his burden from off their shoulder . "
Zan karya mutumin Asiriya cikin ƙasa
ta kuma bisa kan duwatsu zan tattake shi ƙarƙashin sawu . Daga nan za a kawar da karkiyarsa daga gare su kayansa kuma daga kafaɗarsu . "
ISA 14:26     Alignment score: 0.349
This is the plan that is intended for the whole earth , and this is the hand that is raised over all the nations .
Wannan shi ne shirin da a ka ƙadartawa dukkan
duniya , wannan kuma shi ne hannun da a ka miƙar kan dukkan al'ummai .
ISA 14:27     Alignment score: 0.344 → 0.368
For Yahweh of hosts has planned this ; who will stop him ? His hand is raised , and who will turn it back ?
Gama Yahweh mai runduna ya shirya haka ; wa zai hana shi ? hannun Sa a miƙe ya ke , wa za ya juyadda shi ?
ISA 14:28     Alignment score: 0.654
In the year that king Ahaz died
this declaration came :
A cikin shekarar da sarki Ahaz ya mutu wannan furcin yazo :
ISA 14:29     Alignment score: 0.276
Do not rejoice , all you Philistines , that the rod that struck you is broken . For out of the serpent 's root will grow out an adder , and his offspring will be a fiery
flying serpent .
Kada ku yi murna , dukkan ku Filistiyawa , cewa sandar da ya buge ki ya karye . Gama daga cikin tsatson maciji ƙasa mai dafi za ta fito , zuriyarsa kuma za ta zama wuta mai firiyar maciji .
ISA 14:30     Alignment score: 0.304 → 0.317
The firstborn of the poor will graze their sheep in my pastures , and the needy will lie down in safety . I will kill your root with famine that will put to death all your survivors .
Ɗ‌an farin talaka zai yi kiwon tumaki a makiyayata , mabuƙaci kuma zai kwanta cikin tsaro . Zan kashe tsatsonka da yunwa dukkan waɗanda suka
tsira za su mutu .
ISA 14:31     Alignment score: 0.387 → 0.389
Howl , gate ; cry , city ; all of you will melt away , Philistia . For out of the north comes a cloud of smoke , and there is no straggler in his ranks .
Ki yi kururuwa , ƙofa
, ki yi kuka , birni , dukkan ku za ku narke , Filistiya . Gama daga arewa girgije mai hayaƙi ke fitowa , ba kuma mai ratsewa cikin dagarsa .
ISA 14:32     Alignment score: 0.332 → 0.332
How will they respond to the messengers of that nation ? " Yahweh has founded Zion , and in her the afflicted of his people will find
refuge . "
Ta yaya za a amsa wa ' yan saƙon al'umman nan ? Wato Yahweh ne ya kafa Sihiyona , daga cikin ta ne raunanan mutanensa za su sami mafaka .
ISA 14     Average alignment score: 0.348 for 32 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of ISA:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48  49  50  51  52  53  54  55  56  57  58  59  60  61  62  63  64  65  66