Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:01
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of ISA:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48  49  50  51  52  53  54  55  56  57  58  59  60  61  62  63  64  65  66 


ISA 45:1     Alignment score: 0.385 → 0.391
This
is what Yahweh says to his anointed , to Cyrus , whose right hand I hold , in order to subdue nations before him , to disarm kings , and to open the doors before him , so that gates remain open :
Ga abin da Yahweh ya faɗi wa shafaffensa , ga Sairus , wanda nake riƙe da hannun damansa , domin inci ƙarfin al'ummai a gabansa , in tuɓe makaman sarakuna , in kuma buɗe ƙofofi a gabansa , domin ƙofofin su zauna a buɗe :


ISA 45:2     Alignment score: 0.17
" I will go before you and level the mountains ; I will break
in pieces the doors of bronze and cut in pieces their iron bars ,
Zan shiga gabanka in rusar da duwatsu ; zan farfasa ƙofofin tagullar in kuma dardatse sandunan ƙarfensu ,
ISA 45:3     Alignment score: 0.513 → 0.483
and I will give you the treasures
of darkness and riches hidden away , that you may know that it is I , Yahweh , who call you by your name , I , the God of Israel .
zan baka taskokan duhu da kuma dukiyoyin da a ka ɓoye , domin ka sani cewa Ni ne , Yahweh , wanda ya kira ka da sunanka , Ni , Allah na Isra'ila .
ISA 45:4     Alignment score: 0.398 → 0.403
For Jacob my servant 's sake , and Israel my chosen , I have called you by your name , giving you a title of honor , though you have not known me .
Saboda Yakubu bawana , da Isra'ila zaɓaɓɓena , na kira ka da sunanka : Ina baka
daraja kaɗan , koda ya ke ba ka sanni ba .
ISA 45:5     Alignment score: 0.372 → 0.373
I am Yahweh , and there is no other ; there is no God but me . I will arm you for battle , though you have not known me ;
Ni ne Yahweh , babu wani kuma ; babu wani Allah sai ni . zan shirya
ka domin yaƙi , koda ya ke ba ka sanni ba ;
ISA 45:6     Alignment score: 0.436 → 0.436
that people may know from the rising of the sun , and from the west , that there is no god but me : I am Yahweh , and there is no other .
domin mutane susan cewa daga tasowar rana , daga kuma yamma , cewa babu wani allah sai ni : Ni ne Yahweh , babu kuma wani .
ISA 45:7     Alignment score: 0.476
I form the light and create darkness ; I bring peace and create disaster ; I am Yahweh , who does all these things .
Ni na yi haske kuma na halicci
duhu ; Ina kawo salama in kuma ƙirƙiro bala'i ; Ni ne Yahweh , wanda ke yin dukkan waɗannan abubuwa .
ISA 45:8     Alignment score: 0.365
You heavens , rain down from above ! Let the skies rain down righteousness . Let the earth absorb it , that salvation may sprout up , and righteousness spring up together with it . I , Yahweh , have created them both .
Ku sammai , ku kwararo ruwa daga sama ! bari sararin sammai
su kwararo da adalci . Bari duniya ta shanyesu , domin ceto ya tsiro , da adalci kuma su yi girma tare . Ni , Yahweh , na halicce su dukka .
ISA 45:9     Alignment score: 0.291
Woe to anyone who argues with the one who formed him , to him who is like any other earthen pot among all the earthen pots in the ground ! Does the clay say to the potter , ' What are you making ? ' or ' Your work has no handles on it ' ?
Kaiton duk wani wanda ke gardama da wanda ya halicce
shi , ga wanda ya ke kamar kowacce tukunyar yunɓu a cikin tukwanen yunɓu a ƙasa ! yunɓun za ya iya cewa mai yin tukwanen , ' Me kake yi ? ' ko ' Aikin naka baya da abin riƙewa a jikinsa ' ?
ISA 45:10     Alignment score: 0.313 → 0.341
Woe to him who says to a father , ' What are you fathering ? ' or to a woman , ' What are you giving birth to ? '
Kaiton wanda za ya cewa Mahaifi
, ' Mahaifin wa kake yi ? ' ko kuwa ga mace , ' Me kike haihuwa ? '
ISA 45:11     Alignment score: 0.41 → 0.409
This
is what Yahweh says , the Holy One of Israel , his Maker : ' Why do you ask questions about what I will do for my children ? Do you tell me what to do concerning the work of my hands ? '
Ga abin da Yahweh yace , Mai Tsarki na Isra'ila , Mahaliccinka : ' Me yasa kake tambayoyi game da abin da zan yi domin ' ya'yana ? zaka gaya mani abin da zan yi game da aikin hannuwana ? '
ISA 45:12     Alignment score: 0.402 → 0.445
' I made the earth and created man on it . It was my hands that stretched out the heavens , and I commanded all the stars to appear .
Ni na yi duniya kuma na halitta mutum a kanta . Hannuwana
ne suka shimfiɗa sammai , kuma na umarci dukkan taurari su bayyana .
ISA 45:13     Alignment score: 0.388
I stirred Cyrus up in righteousness , and I will smooth out all his paths . He will build
my city ; he will let my exiled people go home , and not for price nor bribe , ' " says Yahweh of hosts .
Na motsa Sairus cikin adalci , kuma zan miƙar da tafarkunsa dukka . Zai gina birnina ; za ya bar mutanena ' yan gudun hijira su koma gida , ba kuma da farashi ba ko cin hanci , ' " Yahweh mai runduna ya faɗa .
ISA 45:14     Alignment score: 0.326 → 0.332
This
is what Yahweh says , " The earnings of Egypt and the merchandise of Cush with the Sabeans , men of tall stature , will be brought to you . They will be yours . They will follow after you , coming in chains . They will bow down to you and plead with you saying , ' Surely God is with you , and there is no other except him . ' "
Ga abin da Yahweh ya faɗa , " Za a kawo maku cinikayyar Masar da fataucin Itiyofiya tare da Sabiyawa , mutane masu doguwar siffa . Za su zama naku . Za su biyo ku , tafe cikin sarƙoƙi . Za su rusuna a gabanku suna roƙonku suna cewa , ' Tabbas Allah na tare daku , babu kuma wani sai dai shi . ' "
ISA 45:15     Alignment score: 0.547
Truly you are a God who hides yourself , God of Israel , Savior .
Hakika kai ne Allah wanda ka ɓoye kanka , Allah na Isra'ila , Mai ceto .
ISA 45:16     Alignment score: 0.305
They will all be ashamed and disgraced together ; those who carve idols will walk in humiliation .
Dukkansu za su kunyata su wulaƙanta tare
; masu sassaƙa gumakai za su yi tafiya cikin ƙasƙanci .
ISA 45:17     Alignment score: 0.461
But Israel will be saved by Yahweh with an everlasting salvation ; you will never again be ashamed or humiliated .
Amma Yahweh za ya ceci
Isra'ila da madawwamin ceto ; ba za ku sake shan kunya ba ko ƙasƙanci .
ISA 45:18     Alignment score: 0.337
This
is what Yahweh says , who created the heavens , the true God who created the earth and made it , who established it . He created it , not as a waste , but designed it to be inhabited : " I am Yahweh , and there is no other .
Ga abin da Yahweh ya faɗa , shi wanda ya halicci sammai , Allahn gaskiya wanda ya ƙirƙiro duniya , ya halittata , ya kafa ta . Ya halittata , ba a matsayin jujiba , Ya zãna ta domin a zauna a cikinta : " Ni ne Yahweh , babu wani kuma .
ISA 45:19     Alignment score: 0.345
I have not spoken in private , in some hidden place ; I did not say to Jacob 's descendants , ' Seek me in vain ! ' I am Yahweh , who speaks sincerely ; I declare the things that are right .
Ban yi magana a asirce ba , a wani ɓoyayyen
wuri ; Ban cewa zuriyar Yakubu , ' Ku neme ni a wofi ba ! ' Ni ne Yahweh , Mai yin magana a gaskiya ; Ina furta abubuwan da ke dai - dai .
ISA 45:20     Alignment score: 0.394 → 0.407
Assemble yourselves and come ! Gather together , you refugees from among the nations ! They have no knowledge , those who carry carved images and pray to gods that can not save .
Ku tattaro
kanku ku zo ! ku taru wuri ɗaya , ku ' yan gudun hijira daga cikin al'ummai ! basu da Ilimi , su waɗanda ke ɗaukar sassaƙaƙƙun siffofi su kuma yi addu'a ga allolin da ba su iya ceto .
ISA 45:21     Alignment score: 0.257 → 0.258
Come close and declare it to me , bring the evidence ! Let them conspire together . Who has shown this from long ago ? Who announced it ? Was it not I , Yahweh ? There is no God except me , a just God and a Savior ; there is no one besides me .
Ku zo kusa ku furta mani , ku kawo shaida
! bari su yi mugun shirinsu tare . Wane ne ya nuna wannan tundã can ? Wane ne ya yi shelar shi ? Ba Ni ne ba , Yahweh ? Babu wani Allah sai dai ni , Allah baratacce Mai ceto kuma ; babu wani baya gare ni .
ISA 45:22     Alignment score: 0.354
Turn to me and be saved , all the ends of the earth ; for I am God , and there is no other .
Ku juyo
gare ni ku sami ceto , ku dukkan ƙarshen duniya ; gama Ni ne Allah , babu wani kuma .
ISA 45:23     Alignment score: 0.281 → 0.281
By myself I swear
, speaking my just decree , and it will not turn back : ' To me every knee will bend , every tongue will swear .
Na yi rantsuwa da kaina , maganar dokar adalci tawa , kuma ba za ta koma baya ba : ' A gare ni kowacce gwiwa zata durƙusa kuma kowanne harshe za ya rantse .
ISA 45:24     Alignment score: 0.341
They will say of me , " In Yahweh alone are salvation and strength . " ' " They will all be ashamed who are angry at him .
Za su ce mani , " A cikin Yahweh ne kawai akwai ceto da ƙarfi kuma . "" ' Ma su jin haushina
kuma za su sha kunya .
ISA 45:25     Alignment score: 0.54
In Yahweh all the descendants of Israel will be justified ; they will take
pride in him .
A cikin Yahweh dukkan zuriyar Isra'ila za su barata ; za su yi taƙama a cikinsa .
ISA 45     Average alignment score: 0.367 for 25 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of ISA:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36  37  38  39  40  41  42  43  44  45  46  47  48  49  50  51  52  53  54  55  56  57  58  59  60  61  62  63  64  65  66